iqna

IQNA

Kungiyar Hamas
IQNA - Yakin da ake yi a yankin zirin Gaza na baya-bayan nan ya jawo hankulan jama’a da dama ga kungiyar Hamas daga ayoyin kur’ani mai tsarki da sunayen shahidan Palastinawa na bayyana sunayen makaman da ake amfani da su a wannan jihadi.
Lambar Labari: 3490391    Ranar Watsawa : 2023/12/30

Kungiyar Hamas ta yi Allah wadai da sabon takunkumin da Amurka da Birtaniya suka kakaba wa masu gwagwarmayar Palasdinawa ta hanyar fitar da sanarwa.
Lambar Labari: 3490315    Ranar Watsawa : 2023/12/15

Gaza (IQNA) A daidai lokacin da aka kawo karshen yarjejeniyar tsagaita bude wuta na jin kai a zirin Gaza, sojojin gwamnatin sahyoniyawan mamaya sun sake kai hare-hare a wannan yanki ta sama da kasa a safiyar yau. Sakamakon wadannan hare-haren Palasdinawa da dama sun yi shahada tare da jikkata.
Lambar Labari: 3490235    Ranar Watsawa : 2023/12/01

Hamshakin attajirin nan dan kasar Amurka Elon Musk ya yi watsi da gayyatar da kungiyar Hamas ta yi masa na ziyartar zirin Gaza a wani sakon da ya wallafa a shafin sada zumunta na "X" a safiyar Larabar da ta gabata ya kuma rubuta cewa: Ziyarar Gaza na da matukar hadari a halin yanzu.
Lambar Labari: 3490225    Ranar Watsawa : 2023/11/29

Washingto (IQNA) Majalisar Wakilan Amurka ta amince da daftarin kudirin yin Allawadai da ‘yar majalisar wakilai ‘yar asalin Falastinu     Rashidah Tlaib, daga Michigan, bisa goyon bayan al’ummar Palasdinu.
Lambar Labari: 3490115    Ranar Watsawa : 2023/11/08

Tehran (IQNA) Wakilin kungiyar Hamas a Iran ya bayyana cewa: Guguwar Al-Aqsa za ta kai ga mabubbugar nasara da alkawarin Allah da taimakonsa, kuma musulmin duniya za su yi salla tare a masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3490090    Ranar Watsawa : 2023/11/04

Gaza (IQNA) Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palasdinawa ta Hamas ta yi kira ga al'ummar Larabawa da na Musulunci da kuma al'ummar duniya masu 'yanci da su fara gudanar da gangami a wannan Juma'a domin sake bude kan iyakar Rafah da kuma dakatar da yakin kisan kare dangi a zirin Gaza.
Lambar Labari: 3490045    Ranar Watsawa : 2023/10/27

Halin da ake ciki a Falasdinu
Bayan kazamin harin kasa da makami mai linzami da mayakan Palasdinawa suka kai kan yankunan da aka mamaye, kwamitin sulhu na MDD na gudanar da wani taron gaggawa a yau. A gefe guda kuma dakarun gwagwarmayar na Lebanon sun kai hari kan sansanonin sojojin yahudawan sahyoniya da dama.
Lambar Labari: 3489941    Ranar Watsawa : 2023/10/08

Tehran (IQNA) Kasar Saudiyya ta saki dan babban dan kungiyar Hamas kuma tsohon wakilin wannan yunkuri a Saudiyya daga gidan yari.
Lambar Labari: 3489049    Ranar Watsawa : 2023/04/27

Tehran (IQNA) Kungiyar Hamas ta yi kira ga daukacin Falasdinawa a Yammacin Gabar Kogin Jordan da Kudus da kuma yankunan da aka mamaye da su kalubalanci yunkurin gwamnatin sahyoniyawan na Yahudawa wuri mai tsarki tare da dimbin kasancewarsa a Masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3487458    Ranar Watsawa : 2022/06/23

Tehran (IQNA) kungiyar kasashen larabawa ta fitar da bayanin yin maraba da matakin da kungiyar tarayyar Afirka ta dauka na jingine batun baiwa Isra'ila kujerar a matsayin mamba mai sanya idoa kungiyar.
Lambar Labari: 3486920    Ranar Watsawa : 2022/02/07

Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta yi Allah wadai da ziyarar da firayi ministan Isra'ila ya kai kasar Hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3486684    Ranar Watsawa : 2021/12/14

Tehran (IQNA) Hamas ta yi maraba da kalaman ministan harkokin wajen kasar Aljeriya kan kin amincewa da daidaita alaka da Isra'ila.
Lambar Labari: 3486551    Ranar Watsawa : 2021/11/13

Tehran (IQNA) Masar ta sanar da rufe mashigar Rafah wadda ta hada iyakokin kasar da yankin zirin Gaza na Falastinu.
Lambar Labari: 3486232    Ranar Watsawa : 2021/08/23

Tehran (IQNA) Kungiyar Hamas nuna takaici matuka dangane da amincewa da Isra’ila a matsayin mamba 'yar kallo a kungiyar AU.
Lambar Labari: 3486134    Ranar Watsawa : 2021/07/24

Tehran (IQNA) Shugaban kungiyar Hamas ya ce suna da kyakkyawar alaka da kasar Iran da kuma kungiyar Hizbullah
Lambar Labari: 3486046    Ranar Watsawa : 2021/06/24

Tehran (IQNA) Kungiyar Hamas ta kirayi Falastinawa da su hana yahudawa masu tsatsauran ra’ayi kutsa kai a cikin masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3485873    Ranar Watsawa : 2021/05/03

Tehran kungiyar Hamas ta yi Allawadai da kakkausar murya kan shigar da kayan kasuwancin da Isra’ila take samarwa zuwa kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3485543    Ranar Watsawa : 2021/01/10

Tehran (IQNA) kungiyar Hamas ta gargadi gwamnatin yahudawan Isra’ila kan ci gaba da mamaye yankin zirin gaza.
Lambar Labari: 3485116    Ranar Watsawa : 2020/08/24